Kasuwar Mota ta bunkasa kwarai a Kano. A yanzu akwai wurare daban-daban da za ka samu kamfanonin sayarda da mota. Misali, akwai su a Akija Hotel kan titin Katsina road, akwai su a kan titin Ubasanjo, haka nan akwai su a wurare da dama a sassa daban kamar su Gidauniya, Haji camp, railway, titin Murtala Muhammad da sauransu.
Galibi motocin ana kawo su ne daga kasashen turai, akwai kirar Japan, Amurka, Europe da sauransu. A kano za ka samu farashi mai sauki da mota mai kyau da lafiya.
Ka iya yin bincike a cikin KasuwaOnline.com domin samun cikakkun bayani, kuma ka samu damar tuntubar mai sayar da motar da aka tallata.
Post Date: 04/26/2015